Abubuwa da yawa kan cikin sauki, sauya fasalin kasantuwar wasu lamuran makamantansu.*Abin Tambaya, me ya sauya jadawalin rayuwarka ko rayuwarki ko ko rayuwarku da yadda ta ke guda da izuwa yanzu?
Idan ko ni ko ku mun iya amsa wannan tambay, to me mu ke yi domin Dora rayuwar taku ko tamu a kan gwadaben cimma gacci ko darewa tudun-mun-tsira?
No comments:
Post a Comment